Manhajar sauraron labarai ta BBC Hausa tana kunshe da shirye-shirye da kanun labarai.
Shirye-shiryen sashen sun hada da labarai masu zafi , da rahotannin wakilai daga duk fadin duniya, tattaunawa da manyan jami'an gwamnatoci, ganawa da masu fashin baki, fadakarwa daga malamai da manazarta, dauka da watsa ra'ayoyin masu sauraro da suke bayarwa a rubuce, ta waya kai tsaye da kuma ta email.
È disponibile "Bbc Huasa Radio Live Stations" per dispositivi mobili, telefoni intelligenti e tablet. Facilità di utilizzo e accesso rapido.
Za ka iya sauraron shiry-shirye na baya-bayan nan:
- Takaitattun Labarai
- Labarin Wasanni
- Labaran Kasuwanci
- Shirin Safe
- Shirin Yama
- Shirin Rana
Za ka iya sauraron shirye-shiryen rediyo ta hanyar manhajar saurarar sauti ko ta kiran waya ( za a caje ku kudin da ake biya na ka'ida wayar tebur da ta hannu. Ku tambayi kamfanin layin wayarku kudin da ake biya kafin ku yi kira
Watch gli ultimi programmi e i titoli delle notizie dalla BBC Hausa News.
Top Stories ti offre le ultime notizie dalla nostra fidata rete globale di giornalisti.
Leggi le ultime notizie dal sito web della BBC World News
- Ascolta i tuoi programmi radiofonici preferiti gratuitamente con l'audio player, o utilizzando il servizio telefonico a tariffa normale
- Puoi ascoltare le ultime edizioni di:
- The Global News Podcast
-
Newshour - HARDtalk
- Sport Today
- Business Daily
- Focus sull'Africa e molti altri
Leggi il miglior giornalismo dai corrispondenti della BBC
- Accedi alla nostra gamma completa di video e audio.